Inne
Abin tausayi: 'Yan ta'adda sun rutsa manoma 15, sun masu mummunan abu ba daɗin gani
Skala: wysoki1 niezależne źródło
Informacja z jednego źródła — nie została jeszcze potwierdzona niezależnie.
Yan ta'adda sun yi wa wasu manoma kwanton bauna tare da kashe 15 daga cikinsu, yayin da suka yi garkuwa da wasu uku a Karamar Hukumar Marte ta Jihar Borno.
Źródła
- Legit Hausa
legit.ng · 2.10.2026, 18:34:09