Inne
An kama matasa 2 kan kashe uwa mai 'ya'ya 5 yayin satar waya a Gombe
Skala: wysoki1 niezależne źródło
Informacja z jednego źródła — nie została jeszcze potwierdzona niezależnie.
Rundunar ’Yan Sandan Gombe ta kama mutane biyu kan zargin kashe matar wani jami’in ɗan sanda a Wuro Shi'e da ke Gombe, a kokarin sace mata wayar hannu.
Źródła
- Legit Hausa
legit.ng · 28.09.2026, 11:20:50