Inne
Yan bindiga sun bi dare, sun kama tare da kashe sakataren harkokin lafiya a Katsina
Skala: wysoki1 niezależne źródło
Informacja z jednego źródła — nie została jeszcze potwierdzona niezależnie.
Yan bindiga sun sace Sakataren Lafiya na Karamar Hukumar Malumfashi ta Jihar Katsina, Sa’adu Dantutture, tare da kashe shi a mahaifarsa da ke Karamar Hukumar Kafur.
Źródła
- Legit Hausa
legit.ng · 28.09.2026, 11:38:39